Buhari ya gana da Mai Mala kuma ya roki Gwamnonin APC su barshi ya ci gaba da shugabancin jam’iyyar
Daga Muryoyi
Shugaba Muhammadu Buhari ya roki kungiyar gwamnonin APC ta bar gwamnan Jihar Yobe kuma shugaban rikon jam’iyyar, Mai Mala Buni, ya ci gaba da shugabancin jam’iyyar har zuwa a kammala babban taron jam’iyyar a ranar 26 ga watan Mayu da muke ciki
- Advertisement -