Sunday, January 29, 2023
HomeUncategorizedDuba SuDA DUMI-DUMI: ASUU ta kara tsawaita yajin aikinta zuwa wata Biyu

DA DUMI-DUMI: ASUU ta kara tsawaita yajin aikinta zuwa wata Biyu

Daga Muryoyi

Kungiyar malaman jami’o’in ta Najeriya, ASUU, ta sanar da cewa ta tsawaita wa’adin yajin aikin da ta tafi zuwa makwanni 8 sakamakon rashin cimma matsaya da gwamnati kan bukatunsu.

Kungiyar ASUU, ta ce sun dauki matakin kara wa’adin ne domin bai wa gwamnati damar cimma sahihiyar matsaya, ta yadda ba sai sun kara tafiya wani yajin aikin nan gaba ba.

Majiyar Muryoyi ta ruwaito ASUU na cewa makwanni 8 sun wadatar matukar gwamnatin da gake ta ke kan daukar matakin da ya dace.

- Advertisement -

Tun a ranar Litinin 14 ga watan Fabarairu ne kungiyar malaman jami’o’i ta Najeriya, ASUU, ta tsunduma yajin aikin gargadi ga gwamanatin Najeriya na tsawon wata guda.

LABARAI MASU ALAKA

Leave a Reply

- Advertisment -

MAFI SHAHARA

RA'AYOYIN JAMA'A

%d bloggers like this: