Gwamna Yahaya Bello ya baiwa Atta Igala sandar kama aiki

Gwamna Yahaya Bello ya baiwa Atta Igala sandar kama aiki

Daga Muryoyi

Gwamnan jihar Kogi, Yahaya BELLO ya mikawa sabon basaraken gargajiya, Atta Igala na 28, Alaji Mathew Opaluwa Ogwuche Akpa, sandar mulki.

Gwamnan ya baiwa basaraken sandar ne da satifiket din shaidar sarautar a fadar Atta a yau Juma’a.

- Advertisement -

Kakakin Gwamnan ONOGWU Muhammed ya ruwaito Dandazon mutane ne suka halarci bikin wanda ya gudana a Kogi.

Labarai masu alaka
Comments
Loading...
%d bloggers like this: