Sunday, January 29, 2023
HomeUncategorizedDuba SuGwamnatin Kaduna ta gargadi ƴan jihar game da yiwuwar binne abubuwan fashewa...

Gwamnatin Kaduna ta gargadi ƴan jihar game da yiwuwar binne abubuwan fashewa a wuraren taruwar jama’a

Gwamnatin Kaduna ta gargadi ƴan jihar game da yiwuwar binne abubuwan fashewa a wuraren taruwar jama’a

Gwamnatin jihar Kaduna ta yi kira ga jama’ar jihar da suyi taka tsantsan kuma su sanya ido sosai kan wasu abubuwan fashewa da ƴan ta’adda ke ajiyewa a wuraren taruwar jama’a.

Gwamnatin ta ce ta samu wani hakan ya biyo bayan binciken da hukumomin tsaro ke ci gaba da yi a kan zargin cewa ƴan ta’addan na neman cutar da jama’a ta hanyar binnewa, da kuma ajiye abubuwan fashewar a makarantu, da asibitoci, da otal-otal, da gidajen cin abinci, da wuraren shakatawa, da wuraren ibada.

Sanarwar ta ƙara da cewa hukumomin tsaro suna aiki don tabbatar da cewa babu wanda aka cutar a cikin jama’a.

- Advertisement -

Ta kuma yi kira ga jama’a su bayar da rahoton duk wani mutum ko wani abu da aka gani ba a yarda da shi ba.

LABARAI MASU ALAKA

Leave a Reply

- Advertisment -

MAFI SHAHARA

RA'AYOYIN JAMA'A

%d bloggers like this: