Jirgin kasan Lagos zuwa Ibadan ya mutu a tsakiyar daji mai ya kare (kalli hotuna)

Daga Muryoyi

Jirgin kasa ya mutu a tsakiyar daji dauke da fasinjoji sun fito daga Ibadan zuwa Lagos.

Jirgin dai shine kwatankwacin irinsa da Gwamnatin Buhari ta samar dake jigilar matafiya daga Kaduna zuwa Abuja.

Muryoyi ta ruwaito fasinjoji sunyi cirko-cirko a tsakiyar daji suna guna-guni a yayinda aka je nemo mai,

- Advertisement -

Har ma an hangi Canisawa a cikin fasinjojin

Labarai masu alaka
Comments
Loading...
%d bloggers like this: