Sunday, January 29, 2023
HomeUncategorizedDuba SuKo kunaso ko baku so Buhari barawo ne inji Sheikh Bello Yabo

Ko kunaso ko baku so Buhari barawo ne inji Sheikh Bello Yabo

Babban Malamin addinin musulunci Sheikh Bello Yabo ya bayyana cewa Gwamnatin shugaba Buhari ta zalunci ‘yan Najeriya ta kuma yaudare su.

Bello Yabo ya ce, “koda Buhari ya hau mulki ko sisin kwabo baida, hasalima sai da ya roki talakkawa su ka hada masa kudi yaje yayi takara”.

“Duk wadanda su ke a cikin wannan gwamnati ta Buhari tsoffin matsiyata ne, kafa wannan gwamnati ne suka saci arzikin talakkawa suka azurta kansu”.

“Don haka tsakanin mu da wannan azzalumar Gwamnati ta Buhari sai dai Allah ya isa”.

- Advertisement -

“Muna rokon Allah yadda suka fara wannan gwamnati a hargitse Allah yasa su gama a hargitse”. Inji shi

LABARAI MASU ALAKA

Leave a Reply

- Advertisment -

MAFI SHAHARA

RA'AYOYIN JAMA'A

%d bloggers like this: