Thursday, March 23, 2023
HomeUncategorizedDuba SuMata tayi yarjejeniya da mijinta yayi mata kishiya idan har Real Madrid...

Mata tayi yarjejeniya da mijinta yayi mata kishiya idan har Real Madrid ta cire PSG (Gashi anci PSG 3-1)

Daga Muryoyi

An fitar da wata takardar yarjejeniya da wani miji da matarsa sukayi dangane da wasan kwallon da akayi jiya Laraba tsakanin kungiyar kwallon kafa ta PSG da Real Madrid.

Sai dai Muryoyi ta ruwaito a wasan da aka buga dai a karshe kungiyar kwallon kafa ta Real Madrid ta cire PSG da ci 3 da 1.

Kodayake dai Muryoyi bata iya fayyace ainihin miji da matan da aka ce sun yi wannan yarjejeniya ba amma dai kun ga abunda yarjejeniyar ta kunsa:

- Advertisement -

Mata Da Miji

Ni Halliru nayi alkawarin ba zan yiwa matata kishiya ba idan har PSG suka fitar da Real Madrid a gasar Champions League.

Ni Amira na yarda miji na ya karo mini kishiya idan har Real Madrid suka fidda PSG. Sannan duk Goal daya mata daya.

A karshen wasan dai Real Madrid ta cire PSG da ci 3 da 1 wato Real Madrid ta ci 3 PSG kuma ta ci 1

 

Ga takardar yarjejeniyar dake yawo a Internet…

LABARAI MASU ALAKA

Leave a Reply

- Advertisment -

MAFI SHAHARA

RA'AYOYIN JAMA'A

%d bloggers like this: