Thursday, February 2, 2023
HomeUncategorizedDuba SuMutumin da aka yi wa dashen zuciyar alade ya mutu

Mutumin da aka yi wa dashen zuciyar alade ya mutu

Mutumin da aka yi wa dashen zuciyar alade ya mutu

An tabbatar da mutuwar Mutumin nan da ya kafa tarihi a matsyin mutum na farko a duniya da aka yi wa dashen zuciyar alade a duniya.

Majiyar Muryoyi ta ruwaito mutumin mai suna David Bennett, wanda ke fama da ciwon zuciya har abun ya munana ya rasu bayan tsawon wata biyu bayan dashen zuciyar alade da aka yi masa a Amurka.

Likitan dake kula dashi Baltimore ya ce rashin lafiyar margayin ta fara tsananta ne a kwanakin da suka gabata.

- Advertisement -

Ya ce majinyacin mai shekara 57 ya mutu ne a ranar Litinin 8 ga watan Maris.

LABARAI MASU ALAKA

Leave a Reply

- Advertisment -

MAFI SHAHARA

RA'AYOYIN JAMA'A

%d bloggers like this: