Sunday, January 29, 2023
HomeUncategorizedDuba SuWATA SABUWA: Karuwai Za Su Shiga Yajin Aiki A Nijeriya Saboda Karancin...

WATA SABUWA: Karuwai Za Su Shiga Yajin Aiki A Nijeriya Saboda Karancin Farashi

Kungiyar mata masu zaman kan su (karuwai) reshen garin Zaria dake jihar Kaduna, sun yi Allah wadai da sabuwar dabi’ar da mazaje
suka shigo musu da ita, wadda hakan ta sa suka sanar da cewar akwai yiwuwar su tsunduma yajin aiki na wani lokaci a matsayin jan kunne ga mazaje masu nemansu.

Karuwan sun koka kan yadda mazaje ke zabtare musu farashi idan sun yi magana sai mazaje su ce musu sun kashe kudi da
yawa wajen sufuri saboda karancin man fetir.

Kungiyar ta yi kira ga membobin ta da su kauracewa gidajen shakatawa, otal-otal da duk wajen cin abinci domin tafiya yajin aikin gargadi.

Daga Abdullahi Kolomi Adam

- Advertisement -

LABARAI MASU ALAKA

Leave a Reply

- Advertisment -

MAFI SHAHARA

RA'AYOYIN JAMA'A

%d bloggers like this: