Thursday, February 2, 2023
HomeUncategorizedDuba Su'Yan Siyasa Sun Rude Sun Birkice, Dole Malamai Su Saka Baki A...

‘Yan Siyasa Sun Rude Sun Birkice, Dole Malamai Su Saka Baki A Siyasa, Cewar Sheikh Kabiru Gombe

Daga Comr Abba Sani Pantami

An jiyo shahararran malamin addinin islama a Najeriya Sheikh Dr Muhammadu Kabiru Gombe, a wani faifan bidiyo da ya saka a shafinshi na Facebook na cewa; “Wallahi suka bakar magana bai hana, mu gayawa ‘yan siyasa gaskiya”

Ya kara da cewa; “Yan siyasa duka sun rude sun birkice, saboda Ahlussunnah ‘yan Izala sun cike kasar Najeriya, umurnin malamansu kawai suke bi wurin zaban wanda ya dace idan zabe ya zo.”

“Hakan ya dami ‘yan siyasa, sun yita surutan banza don me maluma suke saka a baki a siyasa, me yasa maluma ke magana akan siyasa amma duk a banza.”

- Advertisement -

Shin kuna ganin malaman Addini za su taka muhimmiyar rawa a siyasar shekarar 2023 dake kara towa?

LABARAI MASU ALAKA

Leave a Reply

- Advertisment -

MAFI SHAHARA

RA'AYOYIN JAMA'A

%d bloggers like this: