DA DUMI-DUMI: Sarkin Musulmi yace anga watan Ramadan a Najeriya
YANZU-YANZU
Fadar Sarkin Musulmi ta tabbatar da ganin jaririn wata na Ramadan a wasu garuruwa da ke faɗin Nijeriya.
Don haka gobe Asabar 2 ga watan Afrelu ne 1 ga watan Ramadan in sha Allah a Najeriya