DA DUMI-DUMI: Saudiyya tayi watsi da hasashen masana tace a duba watan sallah a yau Asabar

DA DUMI-DUMI: Kasar Saudiyya tayi watsi da hasashen masana cewa ba za aga watan Sallah a yau ba, ta umurci yan kasar su cigaba da duba jinjirin watan Shawwal din a yau Asabar kuma zuwa anjima kadan zasu fadi sakamako

A kasance da shafin Muryoyi domin jin yadda sakamakon ya kasance….

 

Kuyi FOLLOWING dinmu a Facebook www.fb.com/muryoyi

- Advertisement -

Labarai masu alaka
Comments
Loading...
%d bloggers like this: