Girki, Aikin gida da shayarwa idan kin haihu duk ba akinki bane, ku dain bari maza nayi maku mazurai

Daga Firdausi Shehu Malami

Ya kamata Mata su san cewar shifa girki da aikin gida ba naki bane a bisa ga mahangar shari’ah cewa akayi yayi providing daffafen abinci.

Hatta haihuwa idan kikayi, kina da hakkin ki che bazaki shayar da dan da kika haifa ba, shari’ah ta yarda ya nemo mai shayar masa da dansa

Idan kika ce zaki shayar a biyaki, shari’ah ta yarda babu zunubi idan kika nemi hakan.
A daina hura muku hanchi ana mzuzurai sabida kuna aiki yaro yana kuka.

- Advertisement -

Hatta gidan da zaki zauna shar’ah bata yarda a kaiki gidan da bai kai na mahaifinki wadata da social amenities bah sai dai daidai da na gidanku ko sama da hakan.

Hatta sadakin ki shari’ah cewa tayi ke zaki fada me za a bayar.

Idan kika yarda da yi masa girki da hidimar gidansa ,ladan ki naga Allah.
Duk ranar da kika gaji, zaki iya kiranshi a waya ya siyo muku abinchi, idan ya gaza too ya dawo da wuri ya zo ya daura muku ku chi tare.

Ya yi wanka yaje ya kwanta

Banda muzurai da hura hanchi.
Haka shari’ah ta fada.

Labarai masu alaka
Comments
Loading...
%d bloggers like this: