Thursday, February 2, 2023
HomeUncategorizedDuba SuMun rufe tafsir mun tafi Saudiyya yiwa Najeriya addu'a --Digital Imaam

Mun rufe tafsir mun tafi Saudiyya yiwa Najeriya addu’a –Digital Imaam

Daga Muryoyi

A yayin da azumin bana ya kawo jiki fitaccen Malami da ake yayinsa Shiekh Muhammad Nuru Khalid wanda aka fi sani da Digital Imam ya rufe karatun tafsirinsa na bana domin zuwa kasa mai tsarki don yin Umarah.

Muryoyi ta ruwaito Sheikh Nura Khalid na sanar da cewa “Muna masu farin chikin sanar da yan uwa chewa yau min kawo karshen tafsirin bana saboda zamu tafi kasa mai tsarki (Makka) domin yin aikin Umrah Allah yasa mu dace”

Harwayau dai Shehun Malamin ya wallafa hotonsa a jirgi a yau Alhamis inda ya rubuta cewa “Ibada da addu’a zamu je yiwa kasarmu a makkah ba yawon bude ido ba”

- Advertisement -

LABARAI MASU ALAKA

Leave a Reply

- Advertisment -

MAFI SHAHARA

RA'AYOYIN JAMA'A

%d bloggers like this: