Thursday, February 2, 2023
HomeUncategorizedDuba SuTo irin wannan ne za a aura wa mace? Ace wai ta...

To irin wannan ne za a aura wa mace? Ace wai ta gyara shi! Ta ina zata fara!

Daga Muryoyi

“Wani Kwamaret din idan kika je dakinsa sai ki dauka a bolar kwata kike, shi ba wari ba, ba zarni ba, ba hamami ba, kayan wanki an jibga a gefe guda, anci abinci an tara kwanika anki akaisu wajen wanke wanke… Wai shi kwamaret!”

“An kawo abokai, katifar da zasu kwana ma akanta sai ki rasa ya take… To irin wannan ne za a aura wa mace? Ace wai ta gyara shi! Ta ina zata fara!

Kadan kenan daga cikin bayanan Madina Habib wato Ummtees da Muryoyi ta ruwaito daga cikin shirin Duniyar soyayya a TTV

- Advertisement -

LABARAI MASU ALAKA

Leave a Reply

- Advertisment -

MAFI SHAHARA

RA'AYOYIN JAMA'A

%d bloggers like this: