Dan takara yayi hadari ya mutu a hanyar komarsa gida bayan yaje ya biya kudin fom din takararsa

Dan takara yayi hadari ya mutu a hanyar komarsa gida bayan yaje ya biya kudin fom din takararsa

Daga Muryoyi

Allah ya yiwa Hon. Sale Ahmadu Bawa rasuwa dan takarar majalisar dokoki ta jiha mai wakiltar mazabar Warji a jihar Bauchi

Muryoyi ta ruwaito margayin ya rasu ne a sakamakon hadarin mota da ya rutsa dashi a yammacin yau akan hanyarsa ta komawa gida bayan yaje banki ya biya kudin sayen fom din takararsa a karkashin jam’iyyar PRP.

- Advertisement -

Labarai masu alaka
Comments
Loading...
%d bloggers like this: