Zai karo ta Uku: Matansa sun hada masa kayan Aure

MA’AURATA ZAKU IYA KUWA: Wani magidanci da ke shirin karo mata ta Uku nan da mako mai zuwa a Kaduna, Muhammad Sani ya bayyana yadda matansa suka hada masa gudunmuwar biki.

Muryoyi ta ruwaito magidancin ya saka hotunan kayan inda ya kara da cewa “Uwar gida ta sayo mini takalmi da zansa ranan daurin Aure ita kuma mai binta wato ta tsakiya ta dinka mini hulan Angwanci.

Wane fata zakuyi musu? Shin ke zaki iya yin hakan? Kai kuma idan aka sayo maka zaka iya amfani dashi? –inji Ango Muhd Sani

Me zaku ce?

- Advertisement -

Labarai masu alaka
Comments
Loading...
%d bloggers like this: