A rika fadin dadi da Alkhairin dake cikin aure a daina firgitar da mutane -Jamila

A rika fadin dadi da Alkhairin dake cikin aure a daina firgitar da mutane –Jamila

Daga Muryoyi

Kawai mutane da munafurci basu bada labarin dadin Aure sai rashin dadin sa ya za’ayi wadanda basuyi ba suji sha’awar yin auren tunda babu abunda kuke sai tsorata su da maganar pampas da cefane 🙄

 

Kun taba bawa mata labarin tukunyar miya zai dawo hannunta sannan zata samu mai goya ta da sumbatar ta a kumatu?

 

- Advertisement -

Kun taba bawa maza labarin za’a dinga sa masu abinci a sabon Cooler sannan Amarya zata masa wanka kuma idan zata fita shi zai bada izini🤔

 

Kuna basu labarin yanda ake kallon film tare a parlor daya ya kwanta a cinyar daya 😴

 

A dinga fadan Alkhairin dake aure da irin ladan da ake samu a daina firgitar da mutane 😥

Labarai masu alaka
Comments
Loading...
%d bloggers like this: