Baiwa budurwa kudi, ko saya mata waya almubazzaranci ne indai ba aurenta zaka yi ba –inji Malam

Baiwa budurwa kudi, ko saya mata waya almubazzaranci ne indai ba aurenta zaka yi ba –inji Malam

 

Daga Muryoyi

 

A wani bidiyo da ya karade intanet da aka datso daga karatun Malam, anga Shehin Malami daga Bauchi Shiekh Tijjani Ahmed Gurumtum yana lissafo almubazzaranci a inda ya ce:

 

“Sa dukiya a inda bata da amfani duka almubazzaranci ne, Sayen taba almubazzaranci ne, sayen giya almubazzaranci ne, sayen kayen maye almubazzaranci ne, bawa budurwar da ba zaka aure ta ba kudinka almubazzaranci ne, saya mata waya almubazzaranci ne”

- Advertisement -

Labarai masu alaka
Comments
Loading...
%d bloggers like this: