Thursday, March 23, 2023
HomeBatutuwaAdabiDA DUMI-DUMI: Darajar "Pi" ta kai trillion 100 ana sa rai ta...

DA DUMI-DUMI: Darajar “Pi” ta kai trillion 100 ana sa rai ta fashe a watan Yuni -inji Google

DA DUMI-DUMI: Darajar “Pi” ta kai trillion 100 ana sa rai ta fashe a watan Yuni -inji Google

Daga Muryoyi

Bayan cire rai da dumbin matasa sukayi a bara kan yaushe “Pi” zata fashe, dayawan matasa sun saka buri sun kwallafa rai akai har takai ga sun rika daukar alkawurra iri-iri. To a yanzu dai ana iya cewa da alamu matasan zasu dara bayan da google ya sanar da cewa adadin lambobin kudin “Pi” din ya fashe daga 31.4 tiriliyan zuwa trillion 100.

Shugabar kididdigar kudin intanet ta Google Cloud, wacce ke saka ido kan “Pi”, Emma Haruka Iwao ce ta fitar da sanarwar. Kuma dama ita ce ta kididdige lambobin da aka fitar a 2019.

- Advertisement -

Tace a bisa kiyashi tsawon lambobin kudin inda za a jera su tsawonsu zai kai daga duniyar mu zuwa duniyar wata sau 3,304.

A watan Disambar bara aka ce “Pi” zata fashe amma aka ji shiru.

Hakanan har abun ya ketare “Pi Day 2022” amma yanzu ana kallon ranar 28 ga watan Yunin 2022 da muke ciki wato “Tau Day” wata kila yayi daidai da ranar da Pi din zata fashe.

 

LABARAI MASU ALAKA

Leave a Reply

- Advertisment -

MAFI SHAHARA

RA'AYOYIN JAMA'A

%d bloggers like this: