DA DUMI-DUMI: Ni ban musulunta ba kuma bani da ra’ayin sauya addini a yanzu ko anan gaba -martanin Jim Iyke

MARTANI: YANZU-YANZU: Ni ban musulunta ba, wani fim ne muka dauka mai suna “Zango Boys” wanda a ciki na saka Jallabiya na rike carbi. Ina so masoyana su sani ban sauya addini ba kuma bani da ra’ayin sauya addini a yanzu ko anan gaba.

Ina nan a Addini na.  –Cewar jarumin fina-finai na Nollywood James ikechukwu Esomugha (Jim iyke) a wani bidiyo da yayi domin karyata jita-jitar da ake yadawa da hotunansa cewa wai ya karbi musulunci ya musulunta

Labarai masu alaka
Comments
Loading...
%d bloggers like this: