DA DUMI-DUMI: Osinbajo ya gamu da wani hadarin mota a hanyarsa ta zuwa Airport a Abuja (kalli hotuna)

DA DUMI-DUMI: Osinbajo ya gamu da wani hadarin mota a hanyarsa ta zuwa Airport a Abuja (KALLI HOTUNA)

Mataimakin shugaban kasa Farfesa Pastor Yemi Osinbajo ya kai agajin gaggawa kan wasu matafiya da ya tarar sun yi hadari a hanyarsa ta zuwa filin jirgin saman Abuja

Muryoyi ta ruwaito lamarin ya faru da sanyin safiyar yau Litinin lokacin da mataimakin shugaban kasar yake sauri zashi filin jirgi zashi Jihar Ondo domin ta’aziyyar harin da aka kai wani Coci a jiya Lahadi

- Advertisement -

Bayanai sun nuna Osinbajo ya sa hannu an zakulo wadanda hadarin ya rutsa dasu sannan ya bayar da motarsa aka kwashe su zuwa asibiti

Labarai masu alaka
Comments
Loading...
%d bloggers like this: