Duk dan takarar da ya baku kudi ku karba dama kudinku ne aka sata a Gwamnati Rochas ya gayawa Deliget

Duk dan takarar da ya baku kudi ku karba dama kudin ku ne domin babu wanda ya mallaki arziki kafin ya shiga Gwamnati

A Gwamnati kowannensu ya tara kudin da yake gadara dashi yake baku. Don haka ku karba dama kudin ku ne. Amma ku zabe ni don ni na cancanta ni ina da sana’a ta tun kafin na shiga Gwamnati

-Jawabin Rochas Okrocha ga deliget a wajen zaben fidda Gwani na APC a yanzu

- Advertisement -

Labarai masu alaka
Comments
Loading...
%d bloggers like this: