Thursday, March 23, 2023
HomeBatutuwaAdabiHada Muslimi da Muslimi su zama yan takara a Najeriya ya sabawa...

Hada Muslimi da Muslimi su zama yan takara a Najeriya ya sabawa ka’idar Musulunci -inji Malam

Hada Muslimi da Muslimi su zama yan takara a Najeriya ya sabawa ka’idar Musulunci -inji Malam

Daga Muryoyi

Fitaccen malamin addinin Islama, Sheikh Haliru Abdullahi Maraya ya ce saka mabiya addini iri ɗaya a matakin Shugaban ƙasa da Mataimakinsa a Najeriya dake da al’ummar Musulmi da Kirista ya saɓa wa ƙa’idar addinin Musulunci.

Fitaccen malamin wanda aka dama dashi a tsohuwar Gwamnatin Kaduna a matsayin mai bai wa gwamna shawara kan harkokin addinin Musulunci, ya ce adalci shi ne a tafi tare da mai kowanne addini wajen gudanar da mulkin ƙasa.

- Advertisement -

Malamin wanda ke fadin haka a hirarsa da majiyar Muryoyi BBC Hausa ya ce a mulki gaba daya ba abin da ke saka a samu a nasara illa yin adalci don gujewa fitina daka iya jawo asarar rayuka da dukiyoyi.

Maganganun malamin dai na zuwa ne a daidai lokacinda jam’iyyar APC ke nazarin dauko wani Musulmi daga yankin Arewa domin yayi wa Dan takarar Shugaban kasa na jam’iyyar a zaben 2023 Bola Ahmed Tinubu mataimaki

 

LABARAI MASU ALAKA

Leave a Reply

- Advertisment -

MAFI SHAHARA

RA'AYOYIN JAMA'A

%d bloggers like this: