Ina so na auri mace mai ra’ayin kanta wacce idan nace “eh” zata ce “a’a” kuma ta tsaya akan ra’ayin ta saboda…

RA’AYI RIGA: Ina so na auri mace mai ra’ayin kanta wacce idan nace “eh” zata ce “a’a” kuma ta tsaya akan ra’ayin ta saboda tasan a’a dinta shine daidai sama da tawa eh din.

Bana so na auri mace marar ra’ayi wacce bata da ra’ayi kanta. Ni a tawa fahimtar aure zamantakewa ce tsakanin juna ba wani nau’i na bautarwa ba. –inji Ameer Lukman Haruna

Ku wadannen irin maza ko mata kuke da ra’ayi?

- Advertisement -

Labarai masu alaka
Comments
Loading...
%d bloggers like this: