Inyamuri zan mikawa mulki da zaran na kammala wa’adin shekara 8 dina –Inji Tinubu
Dan takarar Shugaban kasa na jam’iyyar APC Asiwaju Bola Ahmed Tinubu ya lashi takobin mikawa inyamurai mulki da zaran ya kammala shekara takwas dinsa wato zango Biyu.
Haka dai jaridar Daily Times Nigeria ta wallafa a shafinta na Facebook.