Kabilar da Ango ke guntule yatsun sa lokacin Aure ya aikawa amarya dashi a matsayin sadakinta

A kabilar “Dani” dake kasashen Papua Guinea da Indonesia.

A lokacin Aure, dole ne ango ya guntule yatsa daya daga yatsunsa na dama ya aikawa amarya dashi a matsayin sadakinta. Sannan Idan yana so ya sake ta, dole sai ya guntule yatsu guda 2 daga yatsunsa na hagu.

Idan kuma mijin ya mutu, matar dole ne ta guntule yatsu goma na hannuwanta don nuna rikon amanarta gareshi da tabbatar da cewa ba za ta auri wani miji bayansa ba.

Daga shafin The tribe

- Advertisement -

Imam Auwal Warure

Labarai masu alaka
Comments
Loading...
%d bloggers like this: