Paparoma ya yi baƙin ciki sosai da harin da yan bindiga suka kai a cocin Owo

Paparoma ya yi baƙin ciki sosai da harin da yan bindiga suka kai a cocin Owo

Daga Muryoyi

Fafaroma Francis yace yayi bakin ciki sosai da harin da wasu yan bindiga suka kai a wata cocin katolika a Owo dake jihar Ondo suka kashe masu ibada a ranar Lahadi da ta gabata,

Muryoyi ta ruwaito a sakon da Fafaroma ya aikewa Bishop din Cocin Owo yace yayi Allah wadai da wannan tashin hankali mara misaltuwa da ya faru

- Advertisement -

Ya ce “albarkarsa na tare da wadanda abun ya shafa”

Labarai masu alaka
Comments
Loading...
%d bloggers like this: