Sheikh Mansor Sokoto yayi martani kan zaben fidda Gwani

A baya ana ta cewa Malamai ne suka tsaida PMB. A yanzu kowa ya fahimci wa ke tsaida dan takara. Iyakar talaka ya gama surrutansa ya duba wanne ne ya fi dama dama?

A jiya an ce Tinubu ya yi yarjejeniya da PMB ko kuma da Jam’iyyarsa cewa mulki zai koma hannunsu a 2023. A yau an tsayar da Tinubu, wace yarjejeniya Arewa ta yi da shi?

Mu gyara zaman mu tun da wuri..

Mu roki Allah zabi.. “Allah shi ke da sani, ku ba ku da shi”. -Sheikh Mansur Sokoto

- Advertisement -

Labarai masu alaka
Comments
Loading...
%d bloggers like this: