Wallahi kallon fuskar Tinubu ma! Kara mini Imani yake yi saboda…
Wallahi kallon fuskar Tinubu ma!
Kara mini Imani yake yi –inji Surajo
Daga Muryoyi
Wani dan gani kashenin Jam’iyyar APC wanda yayi suna wajen kare shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bayyana cikakkiyar goyon bayansa ga dan takarar APC Asiwaju Bola Ahmed Tinubu
Matashin mai suna Surajo Saidu tsabar ya karbi tafiyar Tinubu har cewa yayi a shafinsa na Facebook “Ni Wallahi Tallahi Kallon Fuskar Tunibu Ma! Kara Min Imani Yake Yi.”
- Advertisement -
Sai dai bayyana wannan ra’ayin nasa ya jawo cece-kuce inda wasu ke goyon bayansa wasu kuma ke Allah wadai