Thursday, March 23, 2023
HomeBatutuwaAdabiYadda kullum yan bindiga suke lalata damu safe da dare --inji Ladidi

Yadda kullum yan bindiga suke lalata damu safe da dare –inji Ladidi

Yadda kullum yan bindiga suke lalata damu safe da dare –inji Ladidi

Daga Muryoyi

Wata mata da aka sako su bayan anyi garkuwa dasu, Ladidi (ba sunan ta na asali bane) ta bayyana cewa a tsawon kwana 18 da suke rike a hannun yan bindiga babu ranar da basa lalata dasu,

Muryoyi ta kalli bidiyon Ladidi inda tsananin takaici da damuwa ya hana matar cigaba da bayanin irin mawuyacin halin da suka shiga a hannun yan bindigar.

- Advertisement -

A cewar ta bayan dukansu da ake yi ana kuma sanyasu su kwanta a kasa, sannan duk sanda yan bindigar suka shaki iska sai su je su yi lalata dasu ta karfi da yaji.

Muryoyi ta ruwaito Ladidi wacce aka sakaye sunan ta na asali ta ce babu ranar da basa takaici tun daga ranar da aka dauke su, “Sun buƙaci a biyasu miliyan 10 amma bamu san ya suka daidaita ba da iyalinmu” inji matar

 

LABARAI MASU ALAKA

Leave a Reply

- Advertisment -

MAFI SHAHARA

RA'AYOYIN JAMA'A

%d bloggers like this: