Allah yasa masu garkuwa da mutane ya juya kan waɗanda suke daukar nauyinsu –G/Kaya
DUK NA ANNABI YA CE AMIN: “Ya Allah kasa ta’addancin masu garkuwa da mutane ya juya kan waɗanda suke daukar nauyinsu, da waɗanda suka mayar da ta’addancin hanyar neman kuɗi”, Addu’ar Sheikh Abdallah Gadon Ƙaya kamar yadda jaridar Rariya ta ruwaito