An bude Islamiyya a Enugu saboda yadda Igbo ke shiga Musulunci

An bude Islamiyya a Enugu saboda yadda Igbo ke shiga Musulunci

Daga Muryoyi

A yayinda addinin musulunci ke cigaba da yaduwa a yankunan kudu musamman a cikin Kabilar Inyamurai wato Igbo,

An hangi hotunan wata sabuwar makekiyar makarantar Islamiya mai hawa Uku da aka gina a tsakiyar birnin Jihar Enugu domin fara karantar da Alqur’ani da sauran litattafan addini a cikin ta.

- Advertisement -

Majiyar Muryoyi ta ruwaito ana sa ran za a bude a fara karatu a cikin makarantar nan da watan Satumba, 2022

Dama dai ko a kwanakin baya an kaddamar da Alqur’ani cikin harshen Igbo.

Labarai masu alaka
Comments
Loading...
%d bloggers like this: