An garzaya da Limamin Ka’abah asibiti domin yi masa tiyata

An garzaya da tsohon Limamin Ka’abah asibiti domin yi masa tiyata

Daga Muryoyi

Kafar yada labarai ta Saudiiya ta ruwaito hukumomin kasar na sanar da cewa “Tsohon Limamin na Masjid Al Haram, Sheikh Khalid Al Ghamdi na fama da rashin lafiya.

Amma anyi nasarar yi masa tiyata a yau Laraba kuma yana samun sauki a wani asibiti da ke Makkah Al Mukkaramah.

- Advertisement -

Sheikh Khalid ya zama limamin masallacin Ka’aba har zuwa 2018 da yayi murabus.

Sanarwar ta kara da rokon Allah Ya ba shi lafiya cikin gaggawa.”

Labarai masu alaka
Comments
Loading...
%d bloggers like this: