Labarin matar da gashi baya fitowa a kanta kwata-kwata

Matar da gashi baya fitowa a kanta kwata-kwata

Daga Muryoyi

A yau mun zo maku da labarin wata mata ne mai suna Hillary Lisimba Kampire Josepha. Ita dai wannan mata gashi baya fitowa a kanta kwata-kwata tun bayan da mahaifinta yayi mata aski tana da shekara Biyar a duniya.

Muryoyi ta ruwaito a yanzu Kampire Josepha ta haura shekara 28 amma

- Advertisement -

A farko ba haka aka haifeta ba, an haife ta gashi na tsurowa a kanta sai dai gashi ya daina fito mata ne tun tana shekara biyar da haihuwa lokacin da mahaifinta yayi mata aski.

Tun daga lokacin gashi bai sake fito mata ba har ta girma kuma mahaifin nata ya rasu ba dadewa da yi mata askin wanda hakan ya jawo shekaru da yawa danginta sun yi imanin cewa rashin fitar gashinta ya faru ne sakamakon maita

Labarai masu alaka
Comments
Loading...
%d bloggers like this: