Rahama Sadau zata tafi India

Rahama Sadau zata tafi India

Daga Muryoyi

A wani faifain bidiyo da ta saki Jarumar fina-finai ta Kannywood, Rahama Sadau ta bayyanawa dumbin masoyan ta cewa zata tafi kasar Indiya daukar wani fim

Muryoyi ta kalli bidiyon mai tsawon mintuna 2 da yan sakonni wanda tayi shi a cikin harshen Indiyanci da Turanci,

- Advertisement -

Jarumar wacce tayi bidiyon a cike da fara’a da zumudi ta ce “tana farinciki kan wannan cigaba da ta samu, daga Kannywood zata je fim a Bollywood na kasar Indiya

Rahama Sadau ta roki masoyan ta su kasance da shafinta domin kallon fim din da za a haskata tare da Jaruman Bollywood

Labarai masu alaka
Comments
Loading...
%d bloggers like this: