Sheikh Kabiru Gombe ya samu karuwar da namiji

Fitaccen malamin musulunci nan na Najeriya kana sakataren kungiyar Izala, Sheikh Kabiru Haruna Gombe ya samu karuwar da namiji a makon nan da muke ciki.

Muryoyi ta ruwaito Amaryar Shikh Kabiru Gombe wato Zainab Kabiru Gombe ta haifa masa da namiji kuma tuni an sakawa jaririn suna “Farhaan”

Labarai masu alaka
Comments
Loading...
%d bloggers like this: