Tsawa ta fada kan husumiyar masallacin Harami dake Makkah

Tsawa ta fada kan husumiyar masallacin Harami dake Makkah

Rahotanni daga Saudiyya sun ruwaito cewa tsawa ta fada kan husumiyar masallacin Harami wanda ake kira Clock Tower dake birnin Makkah

Kafar yada labarai ta Saudiyya Haramain Sharifain ta ruwaito “Walƙiya ta afkawa kan jinjirin watan dake makale a saman hasumiya na husumiyar ce kawai saboda husumiyar ta ƙunshi na’urori masu kare tsawa da walƙiya kusan guda 20 dake makale a jiki don kare ginin ko agogon dake jikin husumiyar.

- Advertisement -

Sannan akwai wasu na’urorin guda 800 da aka saka don kare agogo da fitilu dake masallacin daga walƙiya ko tsawa.

Labarai masu alaka
Comments
Loading...
%d bloggers like this: