Alamomin wanda zai yi mummunar karshe a rayuwa –Sheikh Guruntum
Daga Muryoyi
Yana daga cikin wadanda suke mummunan karshe a rayuwa shine mai jinkirta sallah akan lokaci,
Yana da whala idan bai tuba ba, yana da wahala bai yi mummunan karshe ba (mai jinkirta sallah).
- Advertisement -
Ba fa wanda baya sallah ba, wanda in an kira sallar har a shiga sallar har lokacin sallar ya gota tukunna yace zai tashi ya shiga yayi sallah yana daga cikin galibi wadanda ke yin mummunan karshe a rayuwa
Inji Sheikh Ahmed Yusuf Guruntum