Thursday, February 2, 2023
HomeHotunaTayi tattaki zuwa garin Kaduna don ganin mawaki Umar M. Sheriff

Tayi tattaki zuwa garin Kaduna don ganin mawaki Umar M. Sheriff

TABDIJAN: Wannan baiwar Allah tayi tattaki zuwa garin Kaduna don ta samu ganin mawaki Umar M. Sheriff harda kukan ta.

Bayanai sun nuna iyayenta basu san inda take ba sai da yan jarida suka buga labarin ta a social media sannan suka san inda take…

Ance budurwar a cikin kukanta tace ba ta fatan komawa gida ba tare da an daura musu Aure da Umar M Sheriff ba..

Me zaku ce?

- Advertisement -

LABARAI MASU ALAKA

Leave a Reply

- Advertisment -

MAFI SHAHARA

RA'AYOYIN JAMA'A

%d bloggers like this: