Thursday, February 2, 2023
HomeMahangar ZamaniZAMANI: Wani ango ke sharba wa Uwargida kuka za a kaishi dakin...

ZAMANI: Wani ango ke sharba wa Uwargida kuka za a kaishi dakin Amarya

KALLI: Wani ango ke yiwa Uwargida kuka sharbe-sharbe ana rarrashinsa zai tafi dakin Amarya…

Kamar yadda bidiyon ya karade intanet an nuna mutumin yana kuka ana rarashinsa tare da uwargidan suna ta kuka ana rarrashinsuA wani bidiyo dake yawo a intanet ance matashin ya kara aure ne yake yiwa Uwargida kuka kodayake wasu sun musanta bidiyon inda suka ce auren fari ne yake kuka za a kaishi….

A ganin ku, kukan me yake?

- Advertisement -

LABARAI MASU ALAKA

Leave a Reply

- Advertisment -

MAFI SHAHARA

RA'AYOYIN JAMA'A

%d bloggers like this: