Addini da Rayuwa
DA DUMI-DUMI: An cire Sheikh Nuru Khalid daga limanci saboda ya soki Buhari
DA DUMI-DUMI: An cire Sheikh Nuru Khalid daga limanci saboda ya soki Buhari
Daga Muryoyi
Kwamitin kula da masallacin rukunin gidajen ƴan majalisu da ke unguwar Apo a Abuja,…
karanta
karanta
Abu mafi Muni a jikin mace ba fadin Sheikh Daurawa bane Sayyidina Ali (R.A) ne ya fadi kuma ga…
Abu mafi Muni a jikin mace ba fadin Sheikh Daurawa bane Sayyidina Ali (R.A) ne ya fadi kuma ga abunda ya ce...
Daga Professor Mansur Sokoto Hapizahullah
Ba Sheikh Daurawa ya…
karanta
karanta
Wai ‘yan mata ba zasu samu miji ba sakamakon yawan sanya Niqabi kuma zasu rasa sinadarin…
Daga Abubakar Umar Abubakar
Wata tace:
"wai 'yan mata ba zasu samu miji ba; sakamakon yawan sanya Niqabi, wani kuma yace: wai zasu rasa sinadarin (vitamin D) idan suna yawan…
karanta
karanta
Saudiya ta fitar da rukunin waɗanda za suyi aikin hajjin bana 2022
A yayinda aikin Hajji 2022 ke kara karatowa kasar Saudiyya ta fitar da wasu bayanai a matsayin taba ka lashe kan wadanda take ganin zata bari suyi aikin Hajji da kuma wadanda ba za…
karanta
karanta
- Advertisement -
GASKIYAR MAGANA: Musulmi ya kamata hankalinmu ya dawo jikinmu!!!
GASKIYAR MAGANA!!!
Daga Dalhatu Kasimu Imam
Limamin masallacin Zariya.
Da fatan mun wayi gari lafiya a wacannan rana mai albarka, Jumu'ah babbar rana.
Muna…
karanta
karanta
Addini ba ya alfahari da mashaya da masu zaman banza -inji Prof.Maqari
DAGA MURYOYI
Shehin Malamin addinin musulunci a Nigeria kana limamin masallacin babban birnin tarayya Abuja, Farfesa Ibrahim Magari ya ja hankulan jama'a dangane da…
karanta
karanta
Maguzuwa 314 sun karbi musulunci yau a Kano
Daga Muryoyi
Akalla maguzawa 314 ne suka karbi addinin musulunci a garin Gidan Goje dake karamar hukumar Takai a yau Litinin,
Maguzawan sun shaidawa majiyar Muryoyi cewa;…
karanta
karanta
Hisba ta sa wasu matasa karatun Qur’ani a Kano bayan ta kama su suna karta
Daga Muryoyi
Yan Hisba a jihar Kano ta ce jami'an ta sun kama gungun wasu matasa dake tsaka da buga wasan karta inda suka kaisu ofishinsu sannan aka rarraba masu Alqur'ani su…
karanta
karanta
- Advertisement -
Ku daina wadannan halaye 2 domin kamaceceniya da Iblis ne
An ruwaito cewa wata rana wani mutum ya ce ma Shaidan (Iblis) “Ya Aba Murrata!, ya zan yi in zamar kamar kai wajen sa6o?”
Sai Iblis ya ce masa “Kaiconka!, ba wanda ya ta6a nemar…
karanta
karanta
Matsalar Tsaro: Komawa ga Allah ne kawai mafita ga yan Nigeria -inji Bala lau
Daga Muryoyi
Shugaban kungiyar Izala (JIBWIS) na kasa Sheikh Bala Lau ya ce komawa ga Allah da yawan istigfari ne kadai hanyar samun saukin kalubalen tsaro da ke addabar wasu…
karanta
karanta
Matsalar tsaro: Bala Lau ya umurci malamai su fara ruwan Alkunuti
Shugaban kungiyar Izala (JIBWIS) na kasa Sheikh Bala Lau ya ce komawa ga Allah da yawan istigfari ne kadai hanyar samun saukin kalubalen tsaro da ke addabar wasu sassan kasar nan…
karanta
karanta
Yadda zaka samu ladar Hajji daga gidan ka kamar ka hau Arfah
Daga Abdullahi Salihu Abubakar
Abuja – Zulhijja 09, 1442AH
YININ ARAFAH: IKHLASI…TAWALI’U…NEMAN GAFARA!
1. Jama’a, YININ ARAFAH yini ne mai cike da albarka da rahama da…
karanta
karanta
- Advertisement -
Dakta Gumi ya fara shiga rugga da kauyaku a daji yana koya masu addini da da’awah
Shaikh Dakta Ahmed Gumi ya fara ziyartar rugar Fulani da kauyaku domin yi masu da’awah da karantar dasu addini.
Shehin Malamin a yau Asabar ya kewaya kauyaku da ruga a garin…
karanta
karanta
Wanda ya saki matarsa a wasan kwaikwayo to ta gida ta saku –inji Dakta Ahmed Gumi
Fitaccen Malamin Addinin Musulunci a Nigeria, Sheikh Dakta Ahmed Gumi shima ya fitar da fatawar cewa duk dan wasan kwaikwayo da ya saki matarsa a cikin shirin fim to matansa na…
karanta
karanta
IYALI: An Jahilci Aure –Daga Aliyu Samba
Daga Aliyu Samba
Ana gina aure a wannan al’umma don sha’awa, mazan na kallon mata a matsayin wasu abubuwan jin daɗi da biyan buƙata, suma matan na kallon mazan a matsayin haka.…
karanta
karanta