Batutuwa
Buhari ya baiwa Afghanistan kyautar Dala miliyan 1 a tallafawa gajiyayyu da talakawan Afghanistan
Buhari ya baiwa Afghanistan kyautar Dala miliyan 1 a tallafawa gajiyayyu da talakawa a kasar
Ƙungiyar Haɗin kan Musulmi, OIC, ta yaba wa Gwamnatin Taraiya bisa gagarumar kyautar…
karanta
karanta
Uwargida ta kashe mijinta a Mararraban Nyaya saboda ya kara Aure
Daga Muryoyi
Hankula sun yi matukar tashi daren jiya Asabar a garin Mararrabar Nyaya bayan da wata mata ta kashe mijinta da wuka
Muryoyi ta ruwaito ma'auratan Atika da…
karanta
karanta
DA DUMI-DUMI: INEC ta sanar da ranakun manyan zaɓen 2023 a Najeriya, …shugaban ƙasa Febairu…
Za A Gudanar Da Zaben Shugaban Kasa Da Na ‘Yan Majalisun Tarayya A Ranar 25 Ga Fabrairu, 2023, Za A Gudanar Da Zaben Gwamnoni Da Na ‘'Yan Majalisun Jihohi A Ranar 11 Ga Maris…
karanta
karanta
Matashi A Gombe, Ya Shake Mahaifiyarsa Ta Mutu Saboda Ta Yi Masa Fada Ya Daina Shaye-shaye
Daga Comr Abba Sani Pantami
A jiya Laraba, hukumar 'yan sanda reshen jihar Gombe ta jera wasu mutum takwas da ta kama da laifi daban-daban a faɗin jihar.
Jaridar The Nation…
karanta
karanta
- Advertisement -
Tsakanin Tiktok Da Facebook: tasirin bidiyo a kafafen sadarwa
Daga Mahmud Isa Yola
Alƙaluman bayanai sun yi nuni da cewa mafi akasarin masu amfani da social media sun karkata zuwa ga ƙirƙirowa da kuma kallon bidiyo. Wannan yasa a cikin…
karanta
karanta
A Najeriya doka ta ce duk ƴar sandan da ta yi cikin shege a kore ta
Wata Babbar Kotun Taraiya a Abuja, a yau Litinin, ta kori ƙarar da Ƙungiyar Lauyoyi ta Ƙasa, NBA ta shigar gabanta, kan cewa ta haramta wasu sharuɗɗa na Dokokin Rundunar Ƴan Sandan…
karanta
karanta
Vitamin D da hasken Rana
RA'AYIN: NAJIBULLAHI DANJUMA MUSA
VITAMIN D DA HASKEN RANA
Da yawa mutane idan Ina ganin comments dinsu na kanyi dariya sosai, domin a yadda su Dafta Abdul Suka…
karanta
karanta
Kotu A Jigawa Ta Yankewa Wani Daurin Rai Da Rai Bayan Ta Same Shi Da Laifin Yiwa Karamar Yarinya…
Babbar kotun jiha dake zaman ta a garin Birnin Kudu karkashin Mai Shari’a Musa Ubale ta zartar da hukuncin daurin rai da rai akan wani Mai suna Haladu Sani dake kauyen Mai-Rama…
karanta
karanta
- Advertisement -
Jami’ar Kwara ta kori dalibin ajin karshe da aka kama yana rubutawa Budurwarsa jarabawa
Daga Muryoyi
Jami'ar jihar Kwara UNILORIN ta kori wani dalibi dan ajin karshe wato 400 level daga Jami'ar saboda kamashi yana rubutawa budurwarsa jarabawa.
Kodayake an sakaye…
karanta
karanta
El-Rufai ya hana KASTLEA rike gora ko sanda a lokacin aiki
Daga Muryoyi
Gwamnan jihar Kaduna Malam Nasir El-Rufai ya haramtawa hukumar kula da ababen hawa KASTLEA rike sanda ko gora ko wani makami a lokacin aikinsu,
Kazalika an…
karanta
karanta
Babu namiji mai lafiyayyen hankalin da zai yiwa mace gorin Aure –ga dalili
Daga Muryoyi
Ra'ayin Abba Adam Isah
Babu Namiji mai lafiyayyen Hankalin da zai yiwa mace Gorin Aure, kodai bashida ƙanwa wacce ta isa Aure Allah bai kawo mata miji ba, to…
karanta
karanta
Shan maganin karfin maza na jawo mutuwar gaggawa
Daga Muryoyi
Hukumar kula da Sahihancin Magunguna da Abinci a Najeriya, NAFDAC ta ce shan maganin ƙarfin maza na iya jawo mutuwar fuju'a watau mutuwar gaggawa.
Kazalika shan…
karanta
karanta
- Advertisement -
Kaduna zata shigar da daliban makarantun sakandiri cikin tsarin inshorar lafiya
Daga Muryoyi
Hukumar bayar da gudunmawar lafiya ta jahar Kaduna tace ta kammala shiri na shigar da daliban makarantun sakandire cikin tsarin inshorar lafiya nata.…
karanta
karanta
Wata annoba dake son bullowa a garin Damaturu jihar Yobe
Daga Manuniya
Rubutawa Mahmud A. Kayeri
Zakaga Yara sunsaka KAYA (dressing) na yan DABA suna goge sabbin wukake akan kwalta, duk suna hakanne domin kwoikoyo ga wani bawon Allah…
karanta
karanta
Muhimmancin kunya ga diya mace
Daga Fatima S. Abdul
Hausawa suna cewa kunya adon mata, mace mai kunya misalin gishirine a cikin miya, ita ce adon al’umma, kuma itace hasken dake haskaka al’umma, domin kuwa…
karanta
karanta