Duniya Mai Yayi
Wani babban Malami a Kano ya rasu a hadarin mota a hanyar Kaduna
Daga Muryoyi
Allah ya yiwa Sheikh Mas’ud Hotoro, ɗaya daga cikin Malaman da suka yi muƙabala da Sheikh Abdul-jabbar Nasiru Kabara rasuwa a sanadiyyar hadarin mota.
Daraktan…
karanta
karanta
KANO: Hadarin mota ya kashe mutum 18 da wasu yan gida daya su 6
Hadarin mota ya kashe mutum 18 da wasu 6 yan gida daya a Kano
Daga Muryoyi
Hadarin mota ya kashe akalla mutum 18 da wasu mutum 6 yan daki daya a karamar hukumar Doguwa dake…
karanta
karanta
Wata 11 da Allah ya yiwa Sheikh Lemu rasuwa
innalillahi wainna ilaihi rajiun! Allah ya yiwa Sheikh Ahmed Lemu rasuwa da sanyin safiyar yau Alhamis a birnin Minna ta jihar Niger.
A kwana a tashi yau ya kai fiye…
karanta
karanta
“Yanzu nine uban ku” -El-Rufai ya fadawa iyalan margayi Bantex cikin kuka
Daga Muryoyi
Gwamnan jihar Kaduna Malam Nasir El-Rufai ya sharbi kuka a lokacinda yake jawabin bankwana ga iyalan tsohon mataimakinsa Barnabas Bala Bantex a gidan Gwamnatin…
karanta
karanta
- Advertisement -
Wata amarya a Kano ta rasu ana shirin kai ta dakin ango (kalli hotunan)
Innalillahi wa Inna ilaihir rajiun: Rai bakon duniya Allah ya yiwa Khadija Kassim rasuwa wata amarya da aka daura aurenta ranar Lahadin da ta gabata 27 ga watan Disamba a garin…
karanta
karanta
Wata Amarya ta rasu awanni 3 kafin daura aurenta a Katsina
Innalillahi wa’inna ilaihir-raji’un
Labari ya karade shafukan sada zumunta cewa Allah ya yiwa Fatima Hassan Fari rasuwa wata amarya wacce ake shirin daura mata aure a safiyar yau…
karanta
karanta
An saka wa Islamiyyar marayu sunan wani matashi da ya rasu saboda hidimar da yake yi masu a lokacin…
Za a sanyawa wata Makarantar Yara Marayu da Marasa karfi sunan Yahaya, daya daga cikin matasan nan su 3 ma’aikatan kamfanin Fafutuka da sukayi hadarin mota a Kaduna suka rasu su…
karanta
karanta
Kanawa 16 sun mutu a hadari mota da ya rutsa dasu a hanyar Kaduna
Gwamnatin jihar Kaduna ta ce mutane 16 yan jihar Kano da suka rasu a hanyar Kaduna zuwa Abuja tayarsu ce ta fashe sukayi hadari ba yan bindiga ne suka kai masu hari ba.
Muryoyi…
karanta
karanta
- Advertisement -
Matasa 11 sun mutu a hanyar zuwa jarabawar shiga aikin soja a Kano
Mutum 11 sun mutu a wani hadarin mota da ya rutsa dasu a hanyar Kano zuwa Jigawa, matasan na tafe ne zasu je Kano daga kauyen Gagarawa domin jarabawar shiga aikin Sojan sama…
karanta
karanta
Hadarin mota ya kashe matasa 3 a Kaduna
Innalillahi wainna ilaihi rajiun kalli hadarin motar da ya lakume ran mutane 3 a daren jiya a jihar Kaduna
Daga Muryoyi
Akalla kwana 1 kenan da daukar hoton da kuke gani na…
karanta
karanta