Rahotanni
Mata a Saudiyya sun koma yin sana’ar taxi gadan-gadan saboda tsadar rayuwa
Daga Muryoyi
Rahotanni a baya-bayan nan na nuna cewa mata a kasar Saudiyya na yin kabo-kabo da motoci wato tazi domin samun karin kudaden shiga don rufawa kansu asiri sakamakon…
karanta
karanta
Gwamnatin Bauchi za ta aurar da tubabbun karuwai 100
Daga Muryoyi
Gwamnatin jihar Bauchi za ta aurar da tubabbun karuwai akalla 100 daga kananan hukumomi 20 dake jihar amma sai an kammala koyar dasu sana'o'in dogaro da kai…
karanta
karanta
NDLEA Ta Ƙwato Tramadol 294,440, wasu ƙwayoyi a Delta, Bauchi, Da Filin Jirgi Na Lagos
NDLEA Ta Ƙwato Tramadol 294,440, wasu ƙwayoyi a Delta, Bauchi, Da Filin Jirgi Na Lago
....An kama mutane 41 da ake zargi a wani samame a Kaduna, Abuja; ta kama gidan harsashi…
karanta
karanta
Yahaya Bello ya taya Obasanjo murnar cika shekara 85, ya ce “Obasanjo bawan Allah ne mai son…
Daga Muryoyi
Gwamnan jihar Kogi kana dan takarat neman shugabancin kasa a karkashin jam'iyyar APC Yahaya Bello ya taya tsohon shugaban kasa Cif Olusegun Obasanjo murnar kara…
karanta
karanta
- Advertisement -
Magidanci ya sayar da ‘ya’yan makwafcinsa 6 da sunan kaisu makaranta
Daga Zainab Adamawa Jaridar Taswira
WAKILANMU daga Jihar Adamawa sun ce, a tsakiyar makon nan ne wata Kotun Majistare a birnin Yola, ta tasa keyar wani mutum Mai suna, Yohanna…
karanta
karanta
Gwamna Yahaya Bello ya baiwa Atta Igala sandar kama aiki
Gwamna Yahaya Bello ya baiwa Atta Igala sandar kama aiki
Daga Muryoyi
Gwamnan jihar Kogi, Yahaya BELLO ya mikawa sabon basaraken gargajiya, Atta Igala na 28, Alaji Mathew…
karanta
karanta
Za Mu Bada Tukuici Don Kama Yan Bindiga- Gwamnatin Neja
Za Mu Bada Tukuici Don Kama Yan Bindiga- Gwamnatin Neja
Gwamnatin jihar Neja ta ce ta ware kaso mai tsoka ga duk wanda ya taimaka mata da muhimman bayanai da zai sa ta kai ga…
karanta
karanta
Uwargida ta kashe mijinta a Mararraban Nyaya saboda ya kara Aure
Daga Muryoyi
Hankula sun yi matukar tashi daren jiya Asabar a garin Mararrabar Nyaya bayan da wata mata ta kashe mijinta da wuka
Muryoyi ta ruwaito ma'auratan Atika da…
karanta
karanta
- Advertisement -
Budurwar da zata iya bawa Saurayin ta kyautar 5M ta fadi yadda zata samu kudin
Daga Muryoyi
Anyi ca kan budurwar da tayi raha cewa da zata samu Miliyan 5 da Dubu 100 kawai zata dauka ta baiwa Saurayin ta ragowar canjin miliyan 4.9 din ya yi sha'aninsa dasu…
karanta
karanta
An kama Wi-wi ta Miliyan 200 da aka shigo da ita Nigeria daga Ghana
Daga Muryoyi
Jami'an hukumar NSCDC a Lagos sun samu nasarar kama wasu masunta yan kasar Ghana su 9 da ake zargi sun yi yunkurin shigo da tabar Wi-wi cikin Najeriya wacce darajar…
karanta
karanta
DA DUMI-DUMI: Jami’o’i a kasar Ingila sun shiga yajin aikin gargadi na kwanaki 10
Daga Muryoyi
Jami'o'i a tarayyar Turai dake Ingila a karkashin inuwar kungiyar jami'o'i ta UCU watau "University and College Union" sun tsunduma yajin aikin gargadi na kwanaki…
karanta
karanta
Kwankwaso yace yafi karfin siyasar Kano Tsautsayi ya dawo dashi
A yayin da wutar rikicin siyasa a jihar Kano ke cigaba da ruruwa tare da daukar sabon salo inda har ake yada jita-jitar cewa akwai masu shirin sauya sheka da kuma masu shirin kafa…
karanta
karanta
- Advertisement -
Jihar Gombe ta yaye jami’an GOSTEC da zasuyi gogayya da KAROTA, KASTLEA da LASMA
Daga Muryoyi
Jihar Gombe ta bi sahun Kano da Kaduna masu KAROTA da KASTLEA itama ta kirkiri GOSTEC wato "Gombe State Security, Traffic and Environmental Corps"
GOSTEC zata…
karanta
karanta
‘Yan bangar Yarabawa “Amotekun” A Ondo Sun Kama ‘Yan Ci-rani 63 A Maƙale…
Daga Ahmed Tijjani Ramalan
Jami’an hukumar tsaro ta Amotekun reshen Jihar Ondo, ta kama wata babbar mota a karamar hukumar Akure ta Arewa, ɗauke da maza kimanin 63 daga Arewacin…
karanta
karanta
Bayani dalla-dalla kan yadda Abba Kyari ya shiga hannun NDLEA
Fassarar Dakta Furera Bagel
A ranar Juma'a 21 ga watan Janairu, 2022 ne, da ƙarfe 2 da minti 12 na rana, DCP Abba Kyari ya kira ɗaya da ga cikin jami'an Hukumar Yaƙi…
karanta
karanta