Thursday, February 2, 2023
[bs-text title=”Maraba da zuwa Muryoyi” icon=”” title_link=”” heading_color=”” heading_style=”default” bs-show-desktop=”1″ bs-show-tablet=”1″ bs-show-phone=”1″ bs-text-color-scheme=”” custom-css-class=”” custom-id=”” css=”” show_title=”1″ heading_tag=”h3″]MURYOYI.COM: Muna farincikin gabatar maku da sabuwar Jaridar MURYOYI wacce aka kafa ta da nufin baiwa fannin yada labaru da aikin jarida sabon salo, Ana wallafa ta ne a cikin harshen Hausa a duniyar intanet domin ta kai ga dumbin Jama’a a cikin sauki musamman masu iya sarrafa yaren Hausa. Muryoyi ta zo da burin ganin ta cenza taswirar yada labaru a Nigeria da zamewa murya ga kowa.

GAME DA MU
Muryoyi kafar yada labarai ce mai rajista wacce kamfanin MANUNIYA MULTIMEDIA ke wallafawa. An kafa Muryoyi ne da nufin bai wa Jama’a damar tofa albarkacin bakinsu da tattaunawa akan batutuwan dake da tasiri ga rayuwarsu da kuma zaburar da hukumomi sauke nauyin da ya rataya a wuyansu na Jama’a.

Manufarmu yada bayanai da rahotanni ingantattu da suka shafi addini, adabi, al’adu, siyasa, fasaha, zamantakewa, tattalin arziki da sauransu da nufin bayar da gudummuwa wajen bunkasa demokaradiya, habaka tattalin arziki, da kyautata jin dadin rayuwar Jama’a.

MANUFA: Muryoyi ta kasance wata kafar yada labarai da bayanai masu inganci da ake iya dogara a kansu, sannan mu zama wata kafa da zata zama wajen gabatar da muhawara da tattaunawa akan batutuwan dake da tasiri ga rayuwar jama’a da cigaban kasa.

BURINMU: Zamewa wata babbar kafar yada labarai a duniya da zata samu amincewar Jama’a sannan murya ga kowa!

SAKO DAGA TEBURIN EDITA
Duk RA’AYIN masu karatu da muke wallafawa ko ra,ayoyin da masu karatu ke rubutawa a COMMENT anan ko a duka shafuka ko zaurukan mu dake dandalin sadarwar zamani BA MANUFAR KAMFANIN MURYOYI, ko Manuniya Multimedia ko na MAWALLAFINTA BA NE, ra’ayoyin masu karatu ne ko wadanda suka rubuta.

Don haka muna shawartar masu bibiyarmu ko makarantan mu da cewa a rika saisaita kalamai a yayin bayyana ra’ayi ko muhawara a shafukanmu BANDA KAGE, ko KAZAFI ko CIN MUTUNCIN kowa, ku tuna dai RA’AYIN KU NE… BA RA’AYIN MURYOYI BA!!!

Mun gode Allah ya bar zumunci![/bs-text][bs-text title=”SEND US A MESSAGE” icon=”” title_link=”” heading_color=”” heading_style=”default” bs-show-desktop=”1″ bs-show-tablet=”1″ bs-show-phone=”1″ css=”” show_title=”0″ heading_tag=”h3″ bs-text-color-scheme=”” custom-css-class=”” custom-id=””]

[bs-text title=”Domin Aiko mana da Labari ko Kasuwanci” show_title=”1″ icon=”” title_link=”” heading_color=”” heading_style=”default” heading_tag=”h3″ bs-show-desktop=”1″ bs-show-tablet=”1″ bs-show-phone=”1″ bs-text-color-scheme=”” css=”” custom-css-class=”” custom-id=””]Office 14 Yakubu Gawon Way, Kaduna Nigeria

Phone: +234 7087 77 6767
Email: muryoyinews@gmail.com
Web: muryoyi.com[/bs-text]